Littafi Mai Tsarki

Christianity / Bible / Modern translations

Littafi Mai Tsarki

Библия - Hausa

Littafi Mai Tsarki (HAU)

2010

Publishing house: Bible Society of Nigeria

 - HAU

- модуль для MyBible
- модуль для Цитата из Библии

 John 3:16 Saboda ƙaunar da Allah ya yi wa duniya har ya ba da makaɗaicin Ɗansa, domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya hallaka, sai dai ya sami rai madawwami.
17 Gama Allah bai aiko Ɗansa duniya domin yă yanke mata hukunci ba, sai dai domin duniya ta sami ceto ta wurinsa.